An cigaba da kalubalantar Fantamin dan hana Buhari gaisawa da matar tinubu dayayi

Alphazazee Abdulhamid Muhammad

Hana Buhari gaisawa da matar Ahmad bola tunibu da shehin malami Al sheikh Dr Ali isa fantami yayi yajawo ce ce kuce tsakaninsa da kabilar yarabawa.

Kabilar yarabawa sunyo chaa akan sheikh Dr Ali isa fantami akan ya nuna musu kabilanci sakamakon hana Buhari gaisawa da matar me gidansu Ahmad bola tunibu da yayi.

Yarabawan sun koka akan cewa tunda shugaba Buhari yake ziyara garuruwan yan kabilar hausawa basu taba ganin an hana shi gaisawa dawata matar hausawa ba se akan tasu.

Yarabawan sukace basujin dadin wannan abin da ministan sadarwa Dr Ali isa fantami yayiba domin ya nuna musu kabilancinsa afili karara.

Facebook Comments
Share Article:
error

3 comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *